1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Burundi bayan mutuwar shugbaan kasar

Suleiman Babayo
June 11, 2020

Ana zaman makoki da yanayin na rashin tabbas bayan mutuwar Shugaba Pierre Nkurunziza na Burundi kan karagar mulki.

https://p.dw.com/p/3deNi
Präsident Burundis Pierre Nkurunziza
Hoto: Reuters/E. Ngendakumana

Gwamnatin Burundi ta kebe kwanaki bakwai domin zaman makokin mutuwar Shugaba Pierre Nkurunziza, wanda ya mulki kasar na tsawon kimanin shekaru 15 kuma yake shirin ajiye madafun iko a watan Agusta.