1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tunawa da tsohuwar Jamus ta Gabas

Suleiman Babayo
October 10, 2019

Tsohuwar Jamus ta Gabas ta cika shekaru 70 da kafuwa sai dai kasar ta rushe shekaru 40 bayan an kafa inda ta hade da Jamus ta Yamma karkashin kasar Jamus a 1990.

https://p.dw.com/p/3R2Jm
Aufstand in der DDR
Hoto: AP

Ana tunawa da shekaru 70 da kafa tsohuwar Jamus ta Gabas wadda ta rushe a shekarar 1990.