1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

ECOWAS tana duba makomar Jamhuriyar Nijar

Suleiman Babayo ATB
August 10, 2023

Jamhuriyar Nijar ta shiga rudani siyasa tun lokacin da sojoji suka kifar da gwamnatin Mohamed Bazoum inda Janar Abdourahamane Tchiani ya dauki madafun ikon kasar abin da ya haifar da takun saka da kungiyar ECOWAS/CEDEOA.

https://p.dw.com/p/4V0zk
Jamhuriyar Nijar, birnin Yamai | Sojojin da suka yi juyin mulki
Sojojin da suka yi juyin mulki a Jamhuriyar NijarHoto: Mahamadou Hamidou/REUTERS

Tun lokacin da sojoji suka kifar da gwamnatin Mohamed Bazoum aka shiga rudanin siyasa inda Janar Abdourahamane Tchiani ya dauki madafun ikon tare da raba mukaman siyasa.