1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus: Tallafi wa jam'aa saboda yakin Ukraine

Abdourahamane Hassane
August 10, 2022

Ministan kudi na tarayya Jamus Christian Lindner ya ce gwamnati na da nyyar rage yawan hauhawar farashin kayayyaki a Jamus,.

https://p.dw.com/p/4FLig
Olaf Scholz shugaban gwamnatin Jamus
Olaf Scholz shugaban gwamnatin JamusHoto: Markus SchreiberAP/picture alliance

Dan siyasar na jam'iyyar FDP  wanda ya bayyana haka a wani taron manmema labarai ya ce suna shirin  yin wani kudiri na dokar biyan diyya wanda zai tanadi kara yawan tallafin yara da kuma rage haraji. Halin rayuwa a Kasar ta Jamus ya kara yin tsanani tun bayan da aka soma yaki tsakanin Ukraine da Rasha, abin da ya haddasa tsadar rayuwa mafi muni da ba a taba gani ba a cikin shekaru da dama.