1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Kafofin watsa Labaru

Makomar aikin jarida na zamani

Suleiman Babayo LMJ/AMA
June 22, 2023

Taron shekara-shekara na Global Media Forun da tashar DW ta dauki nauyi ya mayar da hankali kan manufar kawar da bambance-bambancen da ake samu, inda wakilan daga sassan duniya suka tattauna makomar aikin jarida.

https://p.dw.com/p/4Swbv
GMF 2023 | Taron 'yan jarida da tashar DW ke shiryawa duk shekara
Taron GMF na shekara ta 2023Hoto: Florian Goerner/DW

Taron 'yan jarida na duniya da tashar Deutsche Welle ta saba shiryawa a duk shekara. Mahalarta taron dai sun yaba abubuwan da suka karu da su lokacin ganawar ta yini biyu, mai manufar kawar da bambance-bambancen da ake samu wajen yada labarai da ke da muhimmanci ga zaman lafiya da ci-gaban al'uma.